Manchester na hamayya kan Adam Wharton daga Crystal Palace, Real Madrid na son shiga gaban Arsenal kan Martin Zubimendi yayin da Victor Osimhen ya nace kan Juventus.